SASSAN DUNIYA
ASSALAMU ALAIKUM JAMA'A. DANDALIN ABUBAKAR A GWANKI Ya shirya tsaf domin kawo maku wani fili na musamman a cikin sa wanda akama lakabi da SASSAN DUNIYA wannan fili zai mayar da hankali ne wajen yima jama'a musamman ma hausawa bayani a game da sassan duniya da rabe raben su. Misali
NAHIYA, me ake nufi da ita? Guda nawa ta rabu? Kaso-kaso na Nahiyoyi da harya zuwa kasashe da dai sauran su.Sannan wannan fili zai runka dan karkatawa har zuwa yanayin rayuwar mutane a nahiyar su da al'adun su. Abubakar A Gwanki Nine mamallakin wannan shafin kuma nine zan rinka kawo maku wadannan shirye-shiryen Insha Allahu.
Comments
Post a Comment