Posts

Showing posts from September, 2021

Watari Dam

Image
Watari dam Bagwai   Watari dam ko Ruwan Bagwai, babbar madatsar ruwa ce dake a karamar hukumar bagwai ta jihar Kano. Wajen yayi suna musamman ta harkar noman rani da samar da da ruwan sha ga wasu manyan garuruwa ciki harda birnin Kano. Hakanan kuma wajen yayi sunan gaske a ta fannin bude ido da shakatawa. Madatsar ruwan ita irin ta ta uku mafi girma a jihar Kano.