DANDALIN ABUBAKAR A GWANKI

. Assalamu Alaekum yan'uwa Na. A Ina mika godiya ta ga Allah Aubihanahu wa Ta'ala da ya bani ikon bude sabon shafi na na DANDALIN ABUBAKAR A GWANKI wanda a baya dayawan mutane sun sanshi sosai amma daga bisani kuma sai aukaji shiru. Hakan kuwa ya farune sakamakon rufe babban kamfanin Mywapblog wanda hukumar sa tayi. To Alhamdulillahi! A yanzu dai gashi DANDALIN ABUBAKAR A GWANKI ya sake dawowa da wani sabon salo da inganci fiye da wancan. Amma har yanzu muna kan ayyukan gwaji ne, da zarar komai ya kammala zaku jimu INSHA ALLAH. Naku Abubakar A Gwanki

Comments

Popular posts from this blog

RA'AYI NA GAME DA KATOBARAR DA SHUGABAN KASA YAYI A GAME DA MATASA.

Abubakar A Gwanki Ya jagoranci taro kan yadda ake rubutu a Wikipedia