Posts

Showing posts from March, 2021

Abubakar A Gwanki Ya jagoranci taro kan yadda ake rubutu a Wikipedia

Image
 A ranar 20 ga Watan Maris na 2021, aka gudanar da wani muhimmin taro a ɗakin taro na ɓangaren ɗakin karatu na makarantar School For Arabic Studies a cikin birnin Kano.  Taro ne wanda aka gudanar da shi domin ya koyar da mahalarta taron yadda ake rubutu a shafin Ilimi na Hausa Wikipedia. Taron wanda Wikimedia Foundation da kuma Hausa Wikimedians User Group suka ɗauki nauyin gudanarwa anyi shine ƙarƙashin jagoranci da kulawar Muhammad Mustapha Aliyu Shugaban Wikipedia sashen Hausa. Abubakar A Gwanki ne ya jagoranci taron inda yayi jawabai da dama ga mahalarta taron. Ga wasu hotuna daga taron  Tare da Mustapha Gfatu, ƙwararre a fannin Na'ura mai ƙwaƙwalwa Bashir Sani Gwanki yana gabatar da jawabi Abubakar A Gwanki yana jawabi Abubakar A Gwanki yana jawabi Abubakar A Gwanki yana jawabi Mahalarta taron

Dandalin Abubakar A Gwanki

Image
 Inshallah zamu rinka kawo maku tarihi da muhimman wasu abubuwa wanda baku sani ba. Ku cigaba da kasancewa da dandalin Abubakar A Gwanki  a Koda yaushe. Ku kasance tare da Ni Abubakar A Gwanki