Watari Dam

Watari dam Bagwai

 Watari dam ko Ruwan Bagwai, babbar madatsar ruwa ce dake a karamar hukumar bagwai ta jihar Kano. Wajen yayi suna musamman ta harkar noman rani da samar da da ruwan sha ga wasu manyan garuruwa ciki harda birnin Kano. Hakanan kuma wajen yayi sunan gaske a ta fannin bude ido da shakatawa. Madatsar ruwan ita irin ta ta uku mafi girma a jihar Kano.

Comments

Popular posts from this blog

Fitattun Abubuwan mamaki guda bakwai a duniya