Nahiyar Afrika

Africa Ko kum a hausance mukan ce Afrika , Itace Nahiya ta biyu mafi girma a Duniya bayan nahiyar Asiya, a wajen yawan Al'umma da kuma fadin kasa. Fadin kasar Nahiyar Afrika yakai miliyan 30.3kilomita daidai da (sukwayamil miliyan 11.7) Idan aka hada duka fadin nahiyar Afrika da tsuburran da suke kewaye da ita kashi 16% na na fadin duniya yana Afrika sannan Kaahi 20% na fadin kasar duniya yana Nahiyar Afrika ne. Ya zuwa kididdiga ta 2016 yawan kashi 16% na mutanen duniya yan Afrika ne, kimanin mutane biliyan 1.2. Nahiyar Afrika na da kasashe masu yancin kansu guda 54
Zamuci gaba da kawo maku bayanai a game da tarihin Nahiyar Afrika da kuma rabe-raben yankunan ta tare da zamantakewar al'umar nahiyar baki daya.

Comments

Popular posts from this blog

RA'AYI NA GAME DA KATOBARAR DA SHUGABAN KASA YAYI A GAME DA MATASA.

Abubakar A Gwanki Ya jagoranci taro kan yadda ake rubutu a Wikipedia