MATASAN NAJERIYA RAGWAYE NE MALALATA KUMA MARASA ILIMI. Ni bazan fusata da wannan maganar ba, domin daga cikin malalatan matasan Najeriya ne danka Yusif yake hawa babban mashin mai matukar tsada dogaron sa kawai daga man fetur ne. Cikin kudin man fetur aka kaishi waje aka nema masa magani, cikin su ne kuma ak dauki hayar jirgin sama har aka dawo dashi gida. Duk da haka ban fusataba dan ka kiramu malalata somin ga wadansu manyan malalatan marasa aikin yi suna ta kokarin karewa tare da canza maganganun batancin ka ga matasan Najeriya. Taya zamuyi Ilimi? Bayan lokacin da kayi naka kayi FREE EDUCATION ne wato kyauta, yayin da a yanzu duk wani tallafi kun janye. Ilimi yayi bala'in tsada. Baba lokacin kuruciyar ka ne fa ka rike mukamin Gwamna da Kwamishinan Man fetur sannan kuma ka zama Head of State, Yayinda Malalatan matasan yanzu bamu da wani aiki sai hawa Social media wasu na suka wasu na kareka. Mai girma Shugaban kasa, nifa ban fusata tabbas mu matasan Najeriya ragwayene dom...
Comments
Post a Comment