Dandalin Abubakar A Gwanki

Shafin yanat gizo na Musamman mallakin Abubakar A Gwanki. Muna aiki akan shi har yanzu...
Barka da zuwa DANDALIN ABUBAKAR A GWANKI wannan matattarar tunani na ce tare da bayyana ra'ayi na game da al'amuran da suka faru ko kuma suke faruwa a kasarmu nahiyar mu dama duniya baki daya. Abubakar A Gwanki ne ma mallakin wannan shafin. Ina maraba da shawara ko gyara ko duka biyun.