Albishirin ku

ZUWA GA MASU ZIYARAR WANNAN SHAFIN.
Abubakar A Gwanki nayi maku Albishir da bude sabon shafi mallakin sa. Shafin wanda akayi ma lakabi da DANDALIN ABUBAKAR A GWANKI ana fata zai zama wata matattara ta samun bayanan ilimi na musamman.
kawai dai kuci gama da binmu.

Comments

Popular posts from this blog

Fitattun Abubuwan mamaki guda bakwai a duniya

Abubakar A Gwanki Ya jagoranci taro kan yadda ake rubutu a Wikipedia